INADA CIKIN WATA UKU SAINAKE GANIN JINI KAMAR NA HAILA.



INADA CIKIN WATA UKU SAINAKE GANIN JINI KAMAR NA HAILA.

        *TAMBAYA*❓

Assalmu alaekum dn ALLH macen da takeda ckn wata 3 ba kwana sati 1 se jini yake dan xomata kadan kadan kaman dae period to ya matsayn sallarta xata cgaba da sallh ko kuwa?
 .
           *AMSA*👇🏻

Wa alaikumussalam warahmatullah 


Dama ai ba'ace mai ciki bata hailaba, a'a saidai basosai ake samuba, dan haka indai ya tabbata jinin haila ne, zata dakata da ibada, idan kuma ba jinin haila bane bazai hanata ba, saidai ta wankeshi kawai ta daukeshi amatsayin jinin cuta.

Wallahu a'alam.

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
*MIFTAHUL ILMI*

ZaKu iya Bibiyar Mu a 
Facebook⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml

Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)