Yadda Ake Hadin Tsumin Ruwan Kankana Mai Motsa Sha'awa Da Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Tsumin Ruwan Kankana Mai Motsa Sha'awa Da Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kankana
* Kwakwa
* Aya 
* Dabino
* Garin citta
* Garin mazarkwaila
* Madara ta ruwa
*Bayani:* Zaki samu kankananki mai kyau sai ki yayanka sai ki cire kwallon sai ki hada da sauran kayan hadin ki markada amma ban da madara bayan ki markada sai ki tace ki zuba madarar ki dunga sha. 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)