KADA KU YI RAFASU..YAYIN AIKIN HAJJI πŸ•‹



KADA KU YI RAFASU..YAYIN AIKIN HAJJI πŸ•‹

πŸ”—Allah madaukakin sarki yana cewa "Duk wanda yayi haramar aikin hajji acikinsu (watannin hajjin) to kada yayi Rafasu kuma kada yayi fasikanci ko kuma musu yayin aikin hajjin". - BaΖ™ara (197)

Shaykh bin Baaz yake cewa; "Abun nufi ai ya wajabtawa kansa aikin hajji ta hanyar sanya ihrami, to lalle yana haramta akansa ya yi rafasu (jima'i) ko kuma fasikanci ko kuma musu".

#Zaurenfisabilillah 

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/

_________
Post a Comment (0)