MAFI SOYUWAR MAGANA A WAJAN ALLAH GUDA HUDU NE



MAFI SOYUWAR MAGANA A WAJAN ALLAH GUDA HUDU NE

Annabi s.a.w yana cewa:
(Mafi soyuwar magana a wajan Allah guda hudune,bazai cutar da kai ba duk daga wadda ka fara:

1-سبحان الله.
SUBHANALLAH 

2-والحمد لله.
WALHAMDU LILLAH

3-ولا إله إلا الله.

WALA ILAHA ILLALLAH 

4-والله أكبر.

WALLAHU AKBAR).
@رواه مسلم

Wannan shine zikiri irin na Annabi s.a.w 

Allah ka bamu ikon koyi da Annabi s.a.w acikin dukkan ibadun mu baki daya.
Post a Comment (0)