SABA MA KANKU YIN BACCI DA ALWALA



┉┅━❀🍃🌸🍃❀━┅┉

KU SABA MA KANKU YIN BACCI DA ALWALA

Su Mala'iku suna addu'a ga wanda ya yi bacci da alwala

Daga Abdullahi bn Abbas R. Lallai Annabi (SAW) ya ce; "Ku tsarkake jikin ku, se Allah ya tsarkake ku, Lallai cewa babu wani bawa da zai kwana da alwala face se ya kwanta a tare da shi a cikin mayafinsa wani mala'ika , ba zai juya ba a wani lokaci na cikin dare face se ya ce, Allah ka yi gafara ga wannan bawan naka domin shi ya kwanta da alwala.

 -Ibn Hibban, kuma Albaniy ya inganta.

#Zaurenfisabilillah 

Telegram:
 https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/

┉┅━❀🍃🌸🍃❀━┅┉
Post a Comment (0)