SHIN MUTUM XAI IYAYIN ZAKKATUL FITR YAU SAURA KWANA BIYU SALLAH KO KUMA SAI RANAR SALLAH
*TAMBAYA*❓
_Assalamualaikum warahmatullah wabarkatuhu malam tambayata ita ce: shin mutum xai iyayin zakkatul fitr yau saura kwana biyu sallah ko kuma sai ranar sallah_
.
*AMSA*👇
_waalaikumussalamu eh idan akwai bukatar hakan ga su wadanda za'a bawa sadakar misali suna tsananin bukatar abincin tun yanzu to babu laifi a basu. Amma idan babu bukatar hakan to lokacinta yana farawa a daren da akace anga wata Ma'ana tun cikin daren da akaga watan har zuwa lokacin fita sallar idi_
..
_Wallahu A'alam_
_ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ._
Zaku iya samu wannan group na Facebook da na telegram ta wannan hanyar
TELEGRAM👇🏻
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
