Yadda Ake Hadin Garin Albabunaj Don Magance Karancin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Albabunaj Don Magance Karancin Ni'ima

Yar uwa idan kina fama da karancin ni'ima ya kamata ki magance matsalanki ta wannan hanyan.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Albabunaj
* Garin gyada
* Garin habbatus sauda
* Garin dabino
* Garin aya
* Madarar peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya har su hade sai ki dunga sha da madara.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)