Yadda Ake Hadin Kafi Minannas Don Karin Ni’ima Da Gamsar Da Maigida



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Kafi Minannas Don Karin Ni’ima Da Gamsar Da Maigida

Zaki nemi kayan hadin kamar haka:
* Kafin minannas
* Dabino
* Cukwi
* Bita zai-zai
* Nonon kurciya
* Madara
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki dakesu su zama gari ki dunga sha da madara.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)