Yadda Zakiyi Sabulun Matsin Gaba



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Zakiyi Sabulun Matsin Gaba

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Zaitun soap
* Bagaruwa
* Farin miski
* Man hulba
*Bayani:* Zaki samu bagaruwa garin bagaruwa sai kuma ki samu sabulun zaitun ki yanyanka kanakana sai ki hada su guri guda da saura kayan hadin ki kwaba ko kisa a turmi ki daka har sai sun hade sai ki dunkule shi guri daya ki dunga wanke gaban da shi.

 
Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)