*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Matsin Manyan Mata
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin lalle
* Bagaruwa
* Garin ganyen magarya
*Bayani:* Zaki samu bagaruwa da garin lalle da garin ganyen magarya sai ki hadesu guri guda ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki dunga zama a cikin ruwan da dan dumi na kamar minti goma, yar uwa zaki sha mamaki.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Maceng Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
