ZANYI LAYYANE AMMA SAI NA MANTA NAYI TSIFA NAYI KITSO



*_ASSALAMU ALAIKUM_*
=
=
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU
         
*DAGA ZAUREN
*📗ADDINI DA RAYUWAR DAN ADAM GROUP📗*
08186761010 ** 09038090522
:
.
_Tambaya ta (392)_
....
ZANYI LAYYANE AMMA SAI NA MANTA NAYI TSIFA NAYI KITSO.....

_Assalamualaikum dafata mallam Yana cikin koshin lafiya. Mallam inaso Amin hayani akan wannan Dan Allah dama zanyi layya ne Amma Kuma Sai namanta nayi tsifa nayi kitso shin mallam Yaya layya na zai kasance? Nagode!_
.
_
::
*_AMSA:-_*
_waalaikumussalamu to Daman ai yanke farcen da askin ga wanda zaiyi layya ba wajib bane Sunnah/mustahabbine Sabida haka layyarki tayi in sha Allahu, illah iyaka ke dai ki tsarke niyyarki a cikin layyar Kamar yadda Allah madaukakin sarki Ba naman dabbar ko jinin dabbar yake dubawa ba Ta'kawarku yake dubawa Wato nufatar Allah acikin yankan Shine Abinda Allah yake dubawa. Allah ta'ala ya tsarkake mana niyyoyinmu_****
..
_Wallahu A'alam_

_ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ_
_idan Anga Gyara A Sanar Damu  👏_
=
_Na So Kun San Tarin Lada Da Albarka Da Ake Samu Ta Hanyar Yada Ilimi  Ko Wani Alkhairi_
*MIFTAHUL ILMI*

ZaKu iya Bibiyar Mu 

Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)