FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN SINGHAM



FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN SINGHAM 

• Fim - Singham 
• Harshe - Hindi/Hausa 
• Shekarar Fita - 2011
• Jarumi - Ajay Devgn
• Bada Umurni - Rohit Shetty 
• Fassarawa - Haiman Raees 


• Is desh ke rajneeti mein system ho na ho ... yahan ke system mein rajneeti zaroor chalta hai. 

* Ko akwai wani tsari a siyasar ƙasar nan ko babu... Ita siyasar tabbas tana tafiya ne bisa wani tsari. 

Ashok Saraf

• Bahut kursi kursi karta hai na tu ... is baar tujhe aisi jagah marenge ... ki jitni baar kursi pe behtega hum mein yaad karega. 

* A koda yaushe ka kan yi magana akan ƙarfin kujera... A Wannan lokacin za mu dake ka a wani wuri... Wanda duk lokacin da ka zauna akan kujera sai ka tuno da mu. 

Ajay Devgan

• Saale in logon ko diesel phukat mein milta hai kya ... poore department ki gaadiyaan mere peeche pari hai. 

* Aikin banza! Waɗannan a banza suke samun fetur ne ko me... Duk motocin sashen fa bina suke yi. 

Prakash Raj

• Kutton ka jhund kitna bhi bada ho ... uske liye ek sher hi kaafi hota hai. 

* Komai yawan tawagar karnuka... Damisa ɗaya ya ishe su. 

Ajay Devgan

• Maar do phek do ... biryani banake khalo. 

* Kashe shi! Jefar da shi... Ku maida shi biryani ku cinye shi. 

 Prakash Raj

• Jisme hai dum ... to fakht Bajirao Singham. 

• Wanna mai ƙwarin gwiwar... Shi ne Bajirao Singham

Ajay Devgan

• Mere saath kuch bhi karneka ... mera ego hurt nahi karneka. 

* Ka na iya yimin komai... Amma kada ka taɓa min jiji da kaina. 

Prakash Raj

• Aata maajhi satakli!

* Na yi hauka! 

Ajay Devgan

• Minister log mere peeche aur police log mere jeb mein rehte hain. 

* Ministoci na bayana, 'yan sanda kuma na aljihuna. 

Prakash Raj
 
• Aali re aali ... aata tujhi baari aali. 

* Yana can yana nan... Yanzu kuma naka yana nan! 

Ajay Devgan

• Ab tu marne se pehle hazaar baar marega. 

* Yanzu kafin ka mutu sai ka mutu sau dubu. 

Prakash Raj

• Police waalon ki na dosti achchi na dushmani ... tune toh dono hi kar li. 

* Yin abota ko gaba da 'yan sanda ba abu bane mai kyau... Kai kuma ka yi su duka. 

Ajay Devgan

• Aali re aali ... maajhi baari aali. 

Yana nan yana nan... Nawa zuwan yana nan. 

Prakash Raj


• Galat kya hai yeh jaanne se koi farak nahi padta ... galat ko sahi karne se farak padta hai. 


* Sanin abin da yake ba daidai ba ba shi ne abu mai muhimmanci ba... Maida abu mara kyau zuwa mai kyau shi ne mai muhimmanci. 

Ajay Devgan


• Meri ek awaaz par yeh tera kya karenge ... abhi ke abhi ... patloon toh teri geeli ho gayi hai ... abhi ke abhi ... mujhe chuha bhi toh yeh log tujh kaat dalenge ... abhi ke abhi. 

* Ina yin magana ɗaya ka san me za su yi maka... Yanzun nan... Wandonka ya jiƙe... A yanzun nan... Ko da ka taɓa ni mutanen nan za su daddatsa ka... Yanzun nan. 

Ajay Devgan

• Yeh gaon mera hain aur main is gaon ka Jaikant Shikre. 

* Jaikant Shikre wannan ƙauyen nawa ne, kuma nima daga wannan ƙauyen na fito. 


Ajay Devgan

• Tere khaki ki kasam ... khaak mein mila doonga tereko. 

* Na rantse da kakinka na 'yan sanda... Sai na turbutsa ka a cikin toka. 

Prakash Raj

• Joh kanoon todega, main uski haddiyan todonga. 

* Duk wanda ya karya doka, sai na karya masa ƙasusuwa. 

Ajay Devgan

• Tere is post ka post mortem kar sakta hoon main ... abhi ke abhi ... zameen ke neeche rhenge waale keede jaisi haalat kar sakta hoon main teri ... abhi ke abhi ... aaisa interior decoration karoonga idhar ka, police station kam shamshan zyada lagega ... abhi ke abhi. 

• Zan iya gwajin gawar aikin ka... Yanzun nan... Zan iya maida ka kamar ƙwaron da ke tafiya a ƙarƙashin ƙasa... Yanzun nan... Zan yi wani irin ado anan ta yadda sai ya fi kama da wurin ƙona gawa fiye da ofishin 'yan sanda... Yanzun nan. 

Prakash Raj



✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 
Haimanraees@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 
Post a Comment (0)