MEENA KUMARI--JARUMAR DA BA A TABA SAMUN KWARARRIYA KAMAR TA BA A HINDI CINEMA



MEENA KUMARI--JARUMAR DA BA A TABA SAMUN KWARARRIYA KAMAR TA BA A HINDI CINEMA
************************************************************************************************

Jarumar da critics na India suka yiwa lakabi da historically incomparable actress, Wato jarumar da a tarihin Indian cinema bata da tsara a fagen acting a jarumai mata.

A career span na 33 years tayi films kusan 100. A cewar Vinod mehta marubuci na MEENA KUMARI - THE CLASSIC BIOGRAPHY, biography, wani director ya taba ce masa hatta tragedy King DILIP KUMAR ya kan yi rau rau, nutsuwa ta kufce masa idan yana gaban Meena Kumari a gun shooting.

Jarumi Raj kumar ya kan manta dialogues nasa a set na shooting idan yana gaban Meena Kumari.

Madhubala ma fan din ta ce, inda ta taba cewa "Meena Kumari tana da unique voice da babu wata jaruma ke da irin shi.

Film maker Satyajit Ray ya taba kiran Meena Kumari da"
"undoubtedly an actress of the highest calibre".

Duk karfin dialogue irin na Amitabh Bachchan amma dubi abinda yace game da Meena Kumari

"No one, not any one, ever spoke dialogues the way Meena Kumari did .. no one .. not anyone to date.. and perhaps never will"

Music director Naushad yace, hindi cinema ta fitar da kwararrun jarumai a fagen acting da yawa, amma ba za a kuma samun kwararriyar jaruma irin Meena Kumari ba. Ga yadda ya fada

"Hindi film industry may produce great actresses but there would never be another Meena Kumari" 

Director khwaja Ahmad Abbas yace

"Had she lived, it is possible she could have inspired the more intelligent of our writers and directors to put together a film worthy of her talents. Now she is gone, that source of inspiration is gone" .

Bata taba amfani da products irin su glycerin wajan kakalo hawaye ba, se dai ainihin nata hawayen.

 Indian film critic bhawaana somaaya ya ce 

"There was a time when top heroes were not willing to work with Meena Kumari, because she played the powerful roles".

 Vinod Mehta Shima ya kara da cewa

: "Meena Kumari became so powerful that she would make or break stars".

. Ta taimaka wa Dharmendra sosai a initial stages na career sa har ya zama established. 

A generation nata ita ce jaruma mafi daukar kudi kuma ita ta fara siyan mota mai suna impalar

Legendary choreographer lacchu maharaj ya yabi dancing skills na meena Kumari inda yace 

"The way in which she would turn, the angles of her shoulders, come naturally to her and cannot be taught."

Ashok kumar ya taba yabon yanayi na kwarewar acting na MEENA KUMARI inda yace

"Meena was a natural actress. She was very choosy, but once she accepted a role, she put her heart into it and it's not surprising that she's still remembered for her sensitive portrayals. Sometimes when saying a dialogue I'd add a line not in the script and even as I worried about how Meena would react, she'd surprise me with just the right response."

Akwai film din ta da ya fita a 1972 mai suna pakeezah, director na film din Tajdar Amroohi yace lokacin da aka yi shooting wakar film din na farko wato mausam hai aashiqaana. Da wannan wakar Meena Kumari se da ta kawo sabon fashion trend na shigar "lungi"
Hakan ya sa Indian film critic bhawaana somaaya yace

"Pakeezah is just like poetry on celluloid, I cannot imagine anybody else in this movie except Meena Kumari."

Har a yanzu filmmakers na zamanin mu suna matukar son yin film da ya danganci wani al'amari nata. Ta zama subject of interest a tare da su. An so yin remaking na classic nata sahib bibi aur ghulam a inda aka tuntubi irin su Aishwarya rai da priyanka Chopra dan fitowa a role din ta na choti babu.. Se de film din be yiwu ba a kayi shelving nasa

A 2015 anyi approaching na kangana ranaut don buga role na tragedy Queen wanda ya zama adaptation na littafin da aka yi game da Meena Kumari din mai suna THE CLASSIC BIOGRAPHY se de Shima anyi shelving nasa saboda rashin samun isassun hujjoji tare da hani daga step son nata Tajdar Amroohi.

Director karan razdan ma yaso yayi biography nata a inda ya tuntubi jarumai irin su vidya balan da madhuri Dixit su buga role din ta na tragedy Queen. Se dai Hakan be yiwu ba

Hatta a shekarar da ta gabata, Director sanjay leela bhansali ya Fidda sanarwa na remaking classic film nata wato Baiju Bawra wanda ake tunanin ze fita a diwali 2021

AKK..
Post a Comment (0)