KA IYA BAKINKA




```KA IYA BAKINKA.🤐

Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ya kasance yana cewa :

" Lallai Bawa zai fadi wata kalma, kalma ce wadda Allah (T) ya yarda da ita, kalma ce wadda bai ma san lokacin da ya fade ta ba, sakamakon kalmar nan, Allah (T) zai daga Darajansa mai yawa. Haka kuma wani Bawa zai fadi wata kalma, wadda kalma ce, zata fusata Allah (T) Bai ma maida hankali yaushe ya fadi kalman ba, sakamakon kalmar nan, sai jefa shi cikin Jahannama "

ALLAH KA SHIRYE MU BAKI ƊAYA. KA TSARE MANA BAKINMU WAJEN FADIN DAI-DAI DA AIKATA DAIDAI. Ameen 🤲🏼

https://chat.whatsapp.com/IP2nTIEClBfGwdcRnXk9hS


@zauran salafiyyah abuja```
Post a Comment (0)