Wasu Daga Cikin Amfanin Hadin Yan Shila Ga Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




Wasu Daga Cikin Amfanin Hadin Yan Shila Ga Mace


Gasu kamar haka;

* Yana ciko da gaban mace.

* Yana sa gaban mace ya matse.

* Yana wanzar da ni'ima.

* Yana sa maigida cikakkiyar gamsuwa.

* Yana sa maigida shaukinki a koda yaushe.

* Yana sa ma mace dandano idan ta sha romon sosai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)