Yadda Ake Hadin Garin Sha'ir Don Motsa Sha'awa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Sha'ir Don Motsa Sha'awa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sha'ir
* Garin alkama
* Garin dabino
* Garin shinkafan tuwa
* Nonon akuya
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga sha da nonon akuya.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)