Yadda Ake Hadin Ruma Fama Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Miji




*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ruma Fama Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Miji


Zaki nemi kayan hadin kamar haka:
* Ruma fada
* Kistul Hindi
* Sassaken baure
* Cukwi
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki dakasu su zama gari ki dunga diba kina sha da zuma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)