Yadda Ake Hadin Tsumin Ganyen Zogale Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Tsumin Ganyen Zogale Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen zogale 
* Aya 
* Garin kanunfari 
* Garin mazarkwaila
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ganyen mai kyau ki wanke ki hada da jikakkiyar ayanki ki Kawo garin kanunfari ki zuba ki markada sai ki tace ki zuba Zuma da garin mazarkwaila ki dunga sha, hmmmm yar uwa ba a cewa komai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)