DARA TA CI GIDA

DARA TA CI GIDA


Ga mijin ta agefen gadon, sai matar tajuyo ta kalli mijin nata. 

MATA= honey inaso miyi wata magana ce nida kai saboda nasan cewa dakyar nawarke dan mutuwa zanyi. 

MIJIN= Karki damu mutuwa tana kan kowa sai kwanan ki yakare xaki mutu. 

MATA= Honey, Daman inaso naroke ka gafara da kayafe mun laifukan dana yimaka. Duk kudaden da ake sace maka. Nice nake sacewa nakaima saurayi na da muka hadu a fcbk. Dan da na haifa banaka bane" agogon nan da kasiyo na diamon a dubai, nina sace nakai dakin qanwar ka nasa a karkashin GADO danka koreta. Dan Allah honey kayafe mun kozan kwanta kabari lfy. 

MIJIN=Sweetheart, karki damu duk inasane da abuwan dakike aikatawa agidan nan. Shiyasa naxuba miki GUBA/poison a drinks dan ki mutu kowama ya huta dan haka saiki natsu so daT guban Yabi jikin ki.
Post a Comment (0)