FRIDAY MESSAGES 365



Juma at Mubarak

"Iya imanin ka da Allah iya jin dadinka a duniya, saboda indai kabawa Allah komai ya iya maka da komai, ka yadda inkasamu shine Kuma inkarasa ma shine, bashakka kagama hutar da zuciyarka balle har tunanin wani Abu yasa maka wani ciwo".

Ya Allah kabamu yadda da hukunchinka
Post a Comment (0)