NAGAMA AL'ADA NAYI WANKA AMMA AƘARSHEN FITSARI INA GANIN ALAMUN JINI



NAGAMA AL'ADA NAYI WANKA AMMA AƘARSHEN FITSARI INA GANIN ALAMUN JINI.
:
*TAMBAYA*❓
:
Malam ya kokari Dan Allah tambaya nake na duk lokacin dana gama jini zanga bushewar gaba zanga farin ruwa amma abinda nakeson tambaya shine bayan naga wadannan alamun sai kuma idan nayi fitsari sai naga wani ruwa kamar jini sannan naga wani yaukin jini kadan kuma bazan kuma ganiba sai na kuma wani jinin dan Allah Malam a agazamin da amsa ina cin rudani sbd ibadata ngd Allah dada imani
:
*AMSA*👇
:
Har yanzu dai amsar guda ɗayace, tunda ba Asalin jinin ne yadawoba bazaki bashi hukuncin jiniba, Malam Usul suna cewa *Al aslu baƙa'a makana Ala makana,* ma'ana Asalin Abu abarshi ayanda yake, tunda jinin kika gani sarahatan ba babu wanka shima zaki ɗaukeshi amatsayin ɗaurayane kawai, Allah yasa mudace.

DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘


(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
_______________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)