Uwa tagari🎀



Uwa tagari🎀

 Mace ta gari ita ce wacce take bada mahimmanci game da kulawa da tarbiyyar 'ya'yanku. Wajan koyar da su Musulunci, kyawawan halaye/dabi'u, da koya musu AlĆ™ur'ani da cusa musu son Allah, son ManzonSa, da son kyautatawa ga mutane.

 Babban damuwar ta ba shine abinda (yaranta) zasu iya samu a wannan duniyar ba, na shahara, arziki da matsayi; a maimakon haka, ta damu ne da cewa ya kamata su kai wani matsayi na takawa, su kasance jajirtattu a fagen addini, masu kyawawan halaye da ilimi.

 đź“š ['Uyoonul-Akhbaar na Ibn Qutaybah (rahimahullah), 1/375]

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)