WANI LOKACI YA KAMATA MACE TAYI SALLAH (ASUBAHI)



WANI LOKACI YA KAMATA MACE TAYI SALLAH (ASUBAHI)

*TAMBAYA*❓

Assalamu alaikum. Ya sheikh,tambayana itace:- A lokacin sallar asubahi, akwai mata da suke idar da sallah kamin liman ya shiga, wasu kuma sai ya shiga, wasuma tun karfe hudu sai suce sunyi nasu bari su koma barci,ba tare da sunyi azkar ba. Dan Allah ayi mana bayani, shin wani lokaci yakamata murika idarwa (Mata suke yin sallah bayan kiran sallah)??? Allah yabada ikon ammasawa , Allah ya tsaremana ya sheikh

*AMSA*👇

Wa'alaykumussalam Da zarar kunji (Mata) kiran sallah na biyu, zaku iya yin sallar ku, domin lokacin alfijir ya fito.

 Wallahu A'alam 

Mallam Nuruddeen Muhammad Mujahid

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)