Yadda Ake Hadin Dayake Wanke Maran Mace Don Ni'ima Ta Wanzu

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Wanke Maran Mace Don Ni'ima Ta Wanzu


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin albabunaj
* Garin ruman
* Garin tafarnuwa
* Zuma 
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya sai ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zuma ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)