Nasihata Ta Yau Ga Uwar Gida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Nasihata Ta Yau Ga Uwar Gida
  

* Yar uwa ki Sani zamantakewar na mai dadi bata samuwa sai da gaskiya da amana.

* Yar uwa jin dadin zamantakewar aure yana ta’alaka ne ta yadda ki ka shirya gidanki domin ke kike da abubuwan da ya kamata zamantakewa ya wanzu.

* Yar uwa a wajen gina gida maigida taimakawa yake amma ke kike da gida, idan ya gyaru kene idan ya bace kene.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)