Yadda Ake Hadin Kuka Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


 Yadda Ake Hadin Kuka Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kuka
* Garin bahe
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu garin kuka mai kyau ki tankade ki hada da garin bahe ki gauraya guri guda ki dunga diba kina sha da madara peak. hmmmm yar uwa yana sa maigida ya samu gamsuwa har ya manta da akwai wata mace a duniya.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)