Yadda Ake Hadin Sa Maigida Kyautan Dole

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Sa Maigida Kyautan Dole



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin magarya
* Garin dabino 
* Garin tafarnuwa 
* Ma'u khal
* Garin nonon kurciya
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu Garin magaryanki sai ki hadashi da sauran Garin ki gauraya sai ki dunga diba kina zubawa a madara kina juyawa kina sha.

 
Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)