Yadda Ake Hadin Kunun Garin Kwakwa Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Kunun Garin Kwakwa Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kokumba
* Garin dabino
* Garin aya
* Garin kanunfari
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu garin kokumbanki ki hada da garin aya da garin dabino da garin kanunfari wuri daya ki gauraya sai ki juya ki zuba a cikin madara ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)