YARO DA BABAN SA 2

YARO DA BABAN SA 2



Suna zaune da babansa sai yake cewa,baba nifa aure nakeso nayi sai baban yayi dariya ganin kankantar yaron amma dai cikin wasa sai yacewa yaron to ai aure sai an shirya kai yanxu ka shirya yin aure ne...?? Sai yaron yace eh mana baba ai na shirya sai uban yace to wa zaka Aura?? Sai yaron yace kakata mana baban yazaro° ido yace wacce kakar taka..?? Yaro yace hajiyar ka mana, baban yace yanzu kai dan ubanka uwar tawa zaka aura?? sai yaron yace to ai nima tawa uwar ka aura....!!
Idan kaine uban yaron nan wacce amsa zakabashi ...??


Post a Comment (0)