DON MAGANCE CIWON SANYI ME SA ƘURAJEN GABA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Garin Hulba Don Magance Ciwon Sanyi Me Kuragen Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin hulba
* Garin ganyen magarya
* Garin kanunfari

Bayani: Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki tafasa ki dunga zama a cikin ruwa.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal)

Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)