DON MAGANCE DATTIN MARA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Albabunaji Don Magance Dattin Mara


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Albabunaj
* Kanunfari
* Kur - kur

Bayani; Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki tace ki dunga sha safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

- Zauren Macen Kwarai-

 Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;

                       ðŸ‘‡ 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)