DRISHYAM

DRISHYAM

Wani Qayataccen Shiri ne da Yaja Hankalin Yan Kallo na Fadin Duniya Saboda Yanda Wannan Film Akayi Shi na Iyali Kuma Yana Dauke da Irin Rayuwar Mutanan Sassan Duniya Sannan Anyi Amfani da Basira Matuqa Wannan Film dai Babban Jarumi AJAY DEVGAN da TABU Sune Suka Ja Ragamar sa Tare da Taimakon Wasu Jaruman Aciki Sedai Kash! A Yayin da Akaso Ci Gabansa Watau DRISHYAM 2, shi Wanda ya bada Umarnin na Daya Watau Nishikant Kamat YaMutu a 2020 Amma A Yanzu Wani Fasihin Matashi dan gidan producern Wannan Film Kumar Mangat Watau ABHISHEK PATHAK shine yake Kokarin Zai Bada Umarnin Wannan Na Biyun, Shida Drishyam ya fita ne tun a 2015.

By #AbbaIndiaDala


Post a Comment (0)