WASU DAGA CIKIN ALAMOMIN CIWON ULCER

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Wasu Daga Cikin Alamomin Ciwon Ulcer


* Yawan gudawa.

* Yawan jin yinwa.

* Yawan murdawan ciki.

* Yawan daukewan nufashi.

* Yawan tashin zuciya.

* Jin zafi a ciki.

* Jin zafi a kirji.

* Rikewan kugu.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
  
*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454


Post a Comment (0)