YADDA AKE HAƊIN RUWAN ALOEVERA DON MATSE GABAN MACE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Ruwan Aloevera Don Matse Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin kanunfari
* Garin hulba
* Garin yayan bagaruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu wuri daya ki gauraya ki zuba a cikin ruwan aloevera ki kwaba ki dunga matsi da shi da yamma bayan awa daya ki wanke.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)