YADDA AKE HAƊIN FADAMA UWAR RUWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Fadama Uwar Ruwa_*

Yar uwa wannan hadin yana da matukar mahimmanci don yana da saurin saukarwa mace da ni'ima.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Kankana
* Ayaba
* Gwanda 
* Tuffa (apple)
* Zuma 
* Madara ta ruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba Zuma da madara a cikin hadin ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)