YADDA AKE HAƊIN MATSI NA MUSAMMAN

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 



*_Yadda Ake Hadin Matsi Na Musamman_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin nahal
* Garin yayan bagaruwa
* Garin kanunfari
* Garin almiski
*Bayani;* Zaki samu dukkan wadannan garin sai ki kwaba da almiski ki dunga sawa a gabanki da dare minti ashirin (20) kafin barci da safe sai ki wanke da ruwan dumi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)