AL-QUR'ANI A HAILA DA JANABA

AL-QUR'ANI A HAILA DA JANABA


Tambaya:--. 

 malam shin halal ne mai haila ta dauki Al Qur'an ko mai janaba

Amsa:---
 
1) Babu laifi ga mai haila da mai biki su Ä‘auka, kuma su karanta cikakken al-Qur'ani idan sun tsare jinin. Mafi inganci ke nan daga sabanin fahimtar malamai. 
[MAJMU'U FATA'WA; 21/459
.
.
2) Babu laifi ga mai janaba ya Ä‘auka kuma ya karanta al-Qur'ani. Mafi inganci ke nan gare shi, shi ma.

 [NAYLUL AWTAR; 1/258, SAHI'HU FIQHIS SUNNA; 1/146]
.
.
3) Bambanta wani yankin al-Qur'an da cikakkensa, ta wajen tabawa ga mai haila ko mai janaba, ba shi da asali a Sunna.

 [AL-MUHALLA; 1/97]

Amsawa:-- Sheikh Abdurrazaq Yahya Haifan 

Daga Miftahul ilmi

Domin samun fatawoyin Malam Kai tsaye sai a bibiye mu a 

Facebook⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml

Telegram:---- https://t.me/Miftahulilm2

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)