BABBAR MAWAQIYA A KASAR INDIA TA MUTU


BABBAR MAWAQIYA A KASAR INDIA TA MUTU:


Tsowuwar Maqiya LATA MANGESHKAR ta mutu Tana da Shekaru 92 Kuma Tana Daga Cikin Mawaqa Da Suke da Baiwar Waqa Domin Tun Lokacin da Mahaifinta Deenanath Mangeshkar ya Mutum a 1942 Danginsu Suka Fara kula Dasu Har Suka Dau Nauyinta ta Fara Waqa Tana da Shekaru 13 Sedai Kuma Lata Bata Taba Aure Ba Balle Ayi Magana 'Ya'Ya.

#AbbaIndiaDala
Post a Comment (0)