HAƊIN DA KE SA NI'IMA DA CIKOWAR GABAN MACE

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Dayake Sa Ni'ima Da Cikowan Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sassaken baure 
* Garin kustul
* Garin kanunfari
* Garin bawon malmo
* Zuma

Bayani: Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal)

 Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)