HAƊIN GYARAN FATA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Ruwan Rose Don Gyaran Fata Haske Da Sheki

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan rose
* Ruwan lemun tsami
* Ruwan kokumba
*Bayani:* Zaki wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya har ya hade sai ki dunga shafawa da dare lokacin kwanciya da safe sai ki samu ruwan dumi sai ki wanke indai ki ka jure yin wannan hadin fatanki zata canza, in sha Allah.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

- Zauren Macen Kwarai-

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)