INDAI NARASA BUDURWATA KEMA NARASAKI

INDAI NARASA BUDURWATA KEMA NARASAKI.
:


TAMBAYA❓
:
Aslamaalikum malam barkada dare inahukuncin miji maicewamatarsa innarasa budurwata to kema zanrasaki zanyi two ziro
:
AMSA👇
:
Wa Alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu

To wannan yazama rashin kunya kenan, tunda yin wayar kanta agaban matar Neman rashin zaman lpy ne, sannan kuma ga ɗoriyar wannan Maganar da batada kangado, yakamata maza susan Haƙƙin dake kansu na matansu, aƙarshen aya ta 34 tacikin Suratul nisa'i Allah yake cewa, Idan sukayi muku ɗa'a kada kunemi wata hanya akansu
.
Gaskiya wannan bai kamataba ko kaɗan, domin idan a Al'adar garin idan namiji yafaɗi haka yana nufin sakine to duk yarasa wannan yarinyar to itama matar tasa tasaku Allah ya kiyayemu

DAGA ZAUREN

📘 HISNUL MUSLIM 📘

ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.

Post a Comment (0)