KANASON UBANGIJI YA NESANTA FUSKAR KA DAGA WUTAR JAHANNAMA?

KANASON UBANGIJI YA NESANTA FUSKAR KA DAGA WUTAR JAHANNAMA?


To Ka Dage Da Yin Azumin Nafila. Domin Hadisi Ingantacce Ya Tabbata Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:

عن أبي سعيدٍ رَضِيَ الله تعالى عنه، عن النبيِّ صلَّى اللهُ عليه وسلَّم أنَّه قال: ((من صام يومًا في سبيلِ الله، باعَدَ اللهُ وَجهَه عن النَّارِ سَبعينَ خريفًا))
{رواه مسلم}
 
An Kar6o Daga Abi-Sa'eed Al-Khudry (ra), Daga Annabi (ﷺ) Lallai Yace: “Duk Wanda Ya Azumci Wani Yini Ɗaya Saboda Allah, Allah Zai Nisantashi Daga Wuta Har Tsawon Shekaru Saba'in".
(Muslim Ya Ruwaitoshi)

Gobe ALHAMIS Kada Ka Bari Wannan Gara6asar Ta Ku6uce Maka, Domin Baka da Tabbacin Makomar da Ubangiji Yayi Maka Tanadi.

ALLAH UBANGIJI KA HARAMTAWA WUTA TABA JIKKUNAN MU

✍🏽Abu-Aysha Al-Maliky

ZAKU IYA BIBIYAR MU TA WAƊANNAN HANYOYIN SADARWAR👇🏽👇🏽

WHATSAPP_
 +2347055883010


Post a Comment (0)