WASU LABARAI

WASU LABARAI:


 Jarumi ANIL KAPOOR yayin da Film din sa JUDAAI Wanda ya fita a 1997 ya Cika Shekaru 25 yace Asali Da Bazaiyi Wannan Film Ya Haqura Dashi Saboda a Lokacin Yana Cikin Damuwa Musamman ta Rashin Kudi Sannan Gashi Sun Yi Asara Gagaruma a Wani Film da Yayansa Boney Kapoor ya Shirya Masa Me Taken ‘Roop Ki
Rani Choron Ka Raja' Daga Bisani dai Suka Duba Irin Labarin da Judaai Yake Dauke Dashi Na Musamman ne Sannan Sukayi Shi. Judaai Yana Dauke da Jarumi Anil Kapoor, Sridevi da Monisha Koirala.


----->> Matashin Jarumi SIDDARTH CHATUREVEDI Yace Ya Rabu da Budurwar sa da Sukayi Shekaru Hudu (4) Tare Saboda Qudurinsa Na Zama Jarumi Domin Ita Bata Yarda Wannan Burin Nasa ba Shiyasa Abu Ya Rabar Masa Biyu Ko Soyayya Ko Burinsa Shine Ya Zama Burinsa Na Zama Jarumi Kuma Yayi Sa'a Ya Fara da Wani Film Me Taken Gully Boy a 2019 Inda Ya Samu Yabo Sosai Har da Wasu Kyautuka ( Awards) 


#AbbaIndiaDala



Post a Comment (0)