GAGGAUTA FITAR DA ZAKKA

GAGGAUTA FITAR DA ZAKKA


 malm Allah ya qara maka lafiya da nisan kwana....

 Tambaya:

 mutum ne yana da makwabci yana matukar bukatar taimakon shi Kuma yana bukatar ya baashi zakkah Amma amfanin gonar bai gama yi shin zai iya diban nagida ya bayar idan ya cire amfanin gonar sai ya yi lissafi? Allah yasaka da alkairi

Amsa 

Babu laifi a gaggauta fitar da zakka kafin lokacinta ya yi. Amma haram ne a jinÄ·irta idan lokacinta ya zo. [FATA'WAL LAJNATID DA'IMA; 9/392]

Amsawa:--- Sheikh Abdurrazak Yahaya Haifan 

17-11-2021

Daga *miftahul ilmi*
Zaku iya bibiyar mu a 
Facebook⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml

Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)