KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE



KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:
 πŸŒ *02/RAJAB/1443-HJRY
 πŸŒ *04/FEBRUARY/2022-MLDY* 

πŸŽ™️ _*GABATARWAπŸ‘‰πŸΌAbubakar BN Mustafa Biu*_ 

⭕ *TOPICπŸ‘‰πŸΌ(GOGE ZUNUBBANKA DA TUBA)*

➖ *mun kasashi gidaπŸ‘‰πŸΌ 6️⃣*

1️⃣ *-MUQADDIMMA*
  Yaku bayin *ALLAH* HaΖ™ika *ALLAH SW* ya halicci bayinsa kuma yasanyasu masu yawan afkawa zunubbaine sai wanda *ALLAH SW* yakuΙ“utar, shiyasa saboda rahamarsa yabuΙ—e musu Ζ™ofar tuba da komawa gareshi, 
πŸ’‘ *ALLAH SW* _<<kutuba zuwaga ALLAH dukkanku yaku muminai donku rabauta>>_ {SRT NUR-31}
πŸ’‘ *ALLAH SW yace* _<<kace yaku bayina dasukayi Ι“arna kada kuyanke tsammani daga rahamar ALLAH, lalle ALLAH na gafarta zunubbai dukka>>_ {SRT ZMR-53}
  Ya Matashi mai saΙ“on *ALLAH* meyasa bazakayi nadamar laifinkaba kuma katubaba, bakasan *ALLAH* yana farin ciki da mai saΙ“onda yatuba bane⁉️

2️⃣ *-YALWAR AFUWA DA GAFARAR ALLAH SW GA WANDA YATUBA*
◼️ *SHEIKH KHALID RASHID* cikin littafinsa (Ψ£Ω†ΩŠΩ† Ψ§Ω„Ω…Ψ°Ω†Ψ¨ΩŠΩ†) yace= *ALLAH SW* yayiwa *ANNABI DAWUD* wahayi cewa- YA *DAWUD* da waΙ—anda suka juya mini baya zasu san yadda nake saurara musu da tausayinsu da shauΖ™in barin saΙ“onsu- da sun mutu don tsananin shauΖ™ina kuma da gaΙ“oΙ“insu ya kakkarye don Ζ™aunata, wannanfa ga wanda yajuya mini baya to meye tsammaninku ga wanda yafuskanceni⁉️

3️⃣ *-ƘISSAR WANI MAI TUBA*
◼️ *MANSUR IBN AMMAR* yace= nafita wani dare naΙ—auka asuba yayi ashe baiyiba, sai nazauna jikin Ζ™aramin wani Ζ™ofa, sai naji sautin wani matashi daga ciki yana kuka yana cewa- da izzarka da Ι—aukakanka ya *ALLAH-* saΙ“awanda nayima banyi son saΙ“ani dakaiba😒 kuma badon na jahici uΖ™ubarkaba😒 kuma badon na rainakaba😒 saidai zuciyatace ta sawwala mini❗kuma shaΖ™iyyancina ya galabceni❗kuma rufa min asirinda kayi mini yaruΙ—eni❗ *Ya ALLAH, shin wayene zai Ζ™waceni daga azabarka? kuma da igiyar waye zanyi riΖ™o idan ka katse igiyarka? wayyo ALLAH ina baΖ™in cikin kwanakinda nashuΙ—esu a saΙ“awa ubangijina😒 kaicona! na tuba kuma lokaci yayi inji kunyar ubangijina😒*
  *MANSUR* yace= lokacinda naji kalamannasa daga waje sai naceπŸ‘‰πŸΌ
أعوذ Ψ¨Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ΄ΩŠΨ·Ψ§Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ¬ΩŠΩ… πŸ”³Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ… πŸ”³ΩŠΨ§ Ψ£ΩŠΩ‡Ψ§ Ψ§Ω„Ψ°ΩŠΩ† Ψ’Ω…Ω†ΩˆΨ§ Ω‚ΩˆΨ§ أنفسكم ΩˆΨ£Ω‡Ω„ΩŠΩƒΩ… Ω†Ψ§Ψ±Ψ§ ΩˆΩ‚ΩˆΨ―Ω‡Ψ§ Ψ§Ω„Ω†Ψ§Ψ³ ΩˆΨ§Ω„Ψ­Ψ¬Ψ§Ψ±Ψ© ΨΉΩ„ΩŠΩ‡Ψ§ Ω…Ω„Ψ§Ψ¦ΩƒΨ© ΨΊΩ„Ψ§ΨΈ Ψ΄Ψ―Ψ§Ψ― Ω„Ψ§ ΩŠΨΉΨ΅ΩˆΩ† Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ψ§ Ψ£Ω…Ψ±Ω‡Ω… ΩˆΩŠΩΨΉΩ„ΩˆΩ† Ω…Ψ§ ΩŠΨ€Ω…Ψ±ΩˆΩ†πŸ”³
nan take sai naji sautin Ζ™ara da shure shure mai tsanani, kawai sai natashi nafice, yayinda gari yawaye sai nadawo kofar sai na tarar ana sallar jana'iza a Ζ™ofar kuma ga wata tsohuwa na kaikawo, Na tambayeta- meyafaru? Tace= kada kasabunta mini baΖ™in cikina, Sai nace= ni baΖ™one, Sai tace= wannan Ι—a nane yarasu jiya da dare yayinda wani (kada ALLAH yasaka masa da alhairi) yakaranto ayarda aka anbaci wuta cikin dare daga bayan Ζ™ofa sai Ι—annawa yayita shure shure har yamutuπŸ˜₯
 *MANSUR* yace= sai nace- _*INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN*_ wannan shine siffar masu tsoron *ALLAH!* Tsarki ya tabbata ga ALLAH wanda yadatarda wasu mutane zuwaga nadama da tuba! 

4️⃣ *-TUBA MAGANIN MASU DAMUWA*
  Lalle maganin matasa da dattawa masu Ζ™unci da damuwoyi ayau shine gudowa zuwaga *ALLAH* da kuma haΙ—uwa da tawagar mutanenda suka tuba suka fita daga duhun zunubbai zuwa hasken tuba kuma suka fifita Aljanna akan Wuta kuma sukayi nadaman saΙ“onsu, 
πŸ’‘ *ALLAH SW yace* <<kugudo zuwaga ALLAH>>
πŸ’‘ *ANNABI SAW* yace _"nadama tubane"_
πŸ”³ *ƊALQU IBN HABEEB* yace= lalle haΖ™Ζ™oΖ™in *ALLAH SW* bawa bazai iya sauΖ™esu dukkaba saidai yayi iya gorgodo kuma yahaΙ—a da tuba, ba aibi bane yin laifi- aibin shine rashin tuba da kuma dogewa da yin laifin! 

5️⃣ *-TAMBAYOYIN WANI MAI LAIFI DA AMSAR WANI MAI HIKIMA*
  Wani Mutum yazo wurin *IBRAHIM IBN AD'HAM* sai yace= ya *IBRAHIM-* HaΖ™iΖ™a na sabawa kaina da aikata zunubbai da ayyukan ashsha, kagaya mini maganganu masu zafi da zasu ratsani! Sai *IBN AD'HAM* yace= ina maka maka wa'azozi da abubuwa *5*, sai Mutumin yace= kawo na *farkoπŸ‘‰πŸΌ*
 *[1]- yace=* kadaina cin arziΖ™in *ALLAH* yayinda zaka saΙ“a mishi❗yace= ya hakan zai yiwu ya *IBN AD'HAM* tunda shi yake ciyarwa ba'a ciyar dashi⁉️ sai yace= abin mamaki ya zakaci arziΖ™insa kuma kariΖ™a saΙ“a masa⁉️ Mutumin yace= kawo *nabiyuπŸ‘‰πŸΌ*
 *[2] yace=* kada kazauna a Ζ™asar *ALLAH* yayinda zaka saΙ“a mishi❗yace= ya hakan zai yiwu ya *IBN AD'HAM* tun Ζ™asar nasane hakama saman nasane⁉️ sai yace= abin mamaki ya zakaci arziΖ™in ALLAH kazauna a Ζ™asarsa kuma kasaΙ“a masa a Ζ™asar tasa⁉️Mutumin yace= kawo *na ukuπŸ‘‰πŸΌ*
 *[3] yace=* katafi inda *ALLAH* bazai gankaba yayinda zaka saΙ“a mishi ❗yace= ya hakan zai yiwu alhali gyangyaΙ—i ko barci baya Ι—aukanshi⁉️ Sai *IBN AD'HAM* yace= abin mamaki kaci arziΖ™insa kazauna a Ζ™asarsa kuma yana gininka duk inda kake kuma kazo kana saΙ“a masa a idonsa⁉️ Mutumin yace= kawo *na huΙ—uπŸ‘‰πŸΌ*
 *[4] yace=* idan Mala'ika yazo karΙ“an ranka kace dashi= bazan mutu yanzuba❗yace= wa zai iya hakan ya *IBRAHIM⁉️* alhali *ALLAH SW* yana cewa _<<idan ajalinsu yazo baza'a jinkirta musu sa'a guda ba kuma baza'a gaggauto musu shiba>>_ [YNS-29]⁉️Sai yace dashi= abin mamaki kaci arziΖ™in ALLAH kazauna a Ζ™asarsa kums yana ganin a ko'ina kuma bazaka iya tunkuΙ—e mutuwaba amma kuma kazo kana saΙ“a mishi⁉️ Mutumin yace= kawo *na biyarπŸ‘‰πŸΌ*
 *[5] yace=* idan Mala'ikan azaba yazo yakaika wuta a ranar Ζ™iyama kaΖ™ zuw kawai kakai kanka Aljann❗yace= wa zai iya yin hakan ya *IBRAHIM* ⁉️ Sai yace= abin mamaki zaka zauna a kasar ALLAH kaci arziΖ™insa kazauna a Ζ™asarsa yan ganinka a ko'ina bazaka iya mayarda Mala'ikan mutuwa ko azaba ba, kuma kazo kana saΙ“a masa⁉️
 *nan take mutumin yafasheda kuka yace= NA TUBA ZUWAGA ALLAH KUMA NA MIƘA WUYA ZUWA GARESHI*

6️⃣ *-ALHINI*
  Tabbas masarautar BIU da jihar BORNO da ma 9jry munyi babban rashin jajirtaccen jarumi kwamandan *civilian jtf MALIYA* akan hanyar Biu zuwa Danbua, 
  Tarihin Biu bazai taΙ“a mantawa dashiba don tabbatarda zaman lafiya da kamo boko haram lungu da saΖ™o a Gombe, Kano, Abuja har Lagos tareda tsabtace cikin garin Biu daga muggan kwayoyi da Ζ™ananan Ι“arayi da Ι“ata gari, 
πŸ‘πŸ»Muna adu'a ALLAH yajiΖ™ansa yagafarta masa yakarΙ“i shahadarsa yashigar dashi ALJANNAR FIRDAUSI kuma ya albarkaci zurriyyarsaπŸ‘πŸ»
πŸ‘πŸ»Ya ALLAH kaΖ™arfafi dukkan jajirtattun *civilian jtf* da *sojoji 9jry* da dukkan jami'an tsaronmu kabasu nasara akan dukkan 'yan ta'addaπŸ‘πŸ»
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIIINπŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»

 _*viaπŸ‘‰πŸΌAbubakar BN Mustafa Biu (ABU-ABDIRRAHMAN)✍️*_
Post a Comment (0)