THE KASHMIR FILES



The_Kashmir_Files.2022
.
🍎 Sabon film ne daya fita 11th March 2022 wato rana irinta yau data gabata.
.
🍎 Baki daya film din yana maganane akan cin zarafin addinin musulinci wanda aka fake da qaqaro wani shudadden labari da yafaru a yankin kashmir dake tsakanin india da pakistan.
🍎 Wannna film dai yana nuna cewa duk wani ta'addanci na dubiya musilmai ne ke yinshi.

🍎 Ixuwa yanxu dai film din yana matakin All Time Blockbuster a qasar india domin anyiwa film din budget nah 15cr amma ya kawo dama da 100+cr a sati daya sannan km koh harajin gwamnati ba'a kar6aba nah film din sbd maudu'in da akadauko nacin zarafin musulinci da kuma musilmai hakan yasa gwamnatin qasar india ta janyewa film din haraji.

🍎 Sai dai film din yabar baya da qura domin A halinda ake ciki yanxu kafofin sadarwa da dama sunmagantu akan manufar wannan film kama daya kan al'ummar musilman qasar har Ixuwa kan masu wani addinin daban suna magana akan rashin dacewar yin film din da kuma kuskuren da gwamnatin qasar tayi na bari asaki film din tambayoyi da yawa ke yawo a media zuwa gah gwamnatin da kuma masu ruwa da tsaki akan film din.

🍎 Kadan daga tambayoyin sune.👇

🍎 Haraami _ Jokar is always a Jokar__.Anupam Jokar
...
Why is Bollywood silent for being used to produce a film to incite hate and violence against minority Muslims in India?
Shame on you godhi media🤢🤢🤢🤮🤮
It is important to remember all these killings in India when the country and regime are outraged over the killing of 89 Kashmir pandits in the last 30 years!

If Hindus peaceful, who killed them.? 
1969 Gujarat riots-430 Muslims.
1980 M'bad riots-400 Muslims.
1983 Nellie Massacre-2191Muslims.
1984 Sikh Riots-3000+Sikhs.
1989 B'lpur Riots-900 Muslims.
1992-3 Bombay Riots-575 Muslims.
2002 Gujarat Riots-2000 Muslims .
2013 M'nagar Riots-42 Muslims.

🍎 Makamantan wadannan tambayoyi suke yawo gah kafafen sadarwa acikin kwanaki biyunnan.

🍎 Tom mudai muna baqin ciki da takaici akan wannan film kuma wllh suyi sugama tunda Allah da kansa yy alqawarin zai kare addininsa toh wllh sunmakara aniyarsu saita koma masu insha allah.
Post a Comment (0)