Yadda Ake Hadin Dantanburawa Don Matse Gaban Mace (Tsut)

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dantanburawa Don Matse Gaban Mace (Tsut)


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Dantamburawa
* Garin albabunaj
* Man hulba
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki kwaba da man hulba ki dunga matsi da shi, hmmmm yar uwa wannan hadin yana matukar matse gaban mace kuma yana sa maigida gamsuwa.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)