Yadda Ake Hadin Garin Zabib Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Zabib Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin zabib 
* Garin aya 
* Garin soyayiyar gyada
* Garin minannas
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki juya ki zuba madara peak ki dunga sha, hmmmm yar uwa Indai ni'ima ne kin samu.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)