Yadda Ake Hadin Ruwan Ganyen Zogale Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Ganyen Zogale Don Karin Ni'ima
 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan ganyen zogale
* Garin kanunfari
* Garin mazarkwaila
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ganyen zogale mai kyau sai wanke ki markada ki kawo garin kanunfari da garin mazarkwaila ki zuba sai ki kuma zuba madara da Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)