MAI YOYON NAJASA
Tambaya:---
Mutun ne in ya je bayan gida waddiyyi yakan fito masa, ya kan Dawki minti 30 zuwa hawa Daya kapin yayi tsarki, wani lokati she bayan yayi sallah in yaje bandaki, she ya duba kopan fitar fissari, ya samu alaman waddiyyi, she ya sake sallah.
1 - malam me nene hukuntin sake sallah bayan an ga waddiyyi?
2- me Nene hukuntin duba kopan azzakari Domin tabbatar da babu abinda ya fito?
3- mallam a Bani shawara game da yenda Zan yi tsarki Domin Inah Shakku dewa
Amsa
1) Tsarki sau Ä‘aya ya na isar mai yoyon najasa ko mugunya, kuma zai saka auduga ya tare da yin tsarki sau Ä‘aya da alwala Ä‘aya kafin kowace sallar farilla.
[AL-MUGNY; 1/206]
.
.
2) Idan mai yawan yin hutu ko yoyon najasa ya yi alwala Ä‘aya, to ta na isar masa ya yi ibada. Kada ya damu da fitowarsa kuma kada ya riÄ·a binciken ramin al'aurarsa.
[FATA'WAL LAJNATID DA'IMA: 5/446]
3) Ya kamata ga mai yoyon najasa ya rika sanya Ä·unzugu kuma ya canza kafin kowace tsarki.
[HA'SHIYATUD DUSU'QY; 1/72, FATA'WA ISLA'MIYYA; 1/192]
Amsawa:- Sheikh Abdurrazaq Yahya Haifan
Daga
MIFTAHUL ILMI
TELEGRAM⇨
https://t.me/Miftahulilm2
WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
FACEBOOK⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml